An kawar da Internet Explorer kuma ba za a sake amfani da ita ba daga ranar 15 ga watan Yuni shekara ta 2022. Idan wani shafi da ka shiga na buƙatar amfani da Internet Explorer, kana iya sake loda ta tare da tsarin IE da ke a cikin Microsoft Edge. Microso...