Trace Id is missing

Makunshin Hada Yaren Windows 7

Makunshin Hada Yare na Windows 7 (LIP) yakan bada hadin mai amfani wanda yawan shi na gida ne domin wuraren Windows 7 wanda aka fi amfani da su.

Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.

  • Nau'i:

    1.0

    Kwanan Watan Da Aka Wallafa:

    2011-01-31

    Sunan Fayil:

    LIP_ha-Latn-NG-64bit.mlc

    LIP_ha-Latn-NG-32bit.mlc

    Girman Fayil:

    2.6 MB

    1.8 MB

    Makunshin Hada Yare na Windows (LIP) Yakan bada afgar wanda baa gama farassa ba na wuraren Windows da ake fi amfani da su. Bayan girkawa na LIP din, rubutu a gwannoni, akwatin zance, mazabar, da matashiyoyin Taimako da Tokare za a nuna su a yaren LIP. Rubutu wanda ba a farrasa ba zaikasance ayaren musamman na Windows 7. A misali, in ka siyo afgar Sfanish na Windows 7, ka kuma girka wanni Catalan LIP, wadansu rubutu za su kasance a Sfanish. Za ka iya girka LIP fiye da daya on akan yare daya na musamman. Za a iya girka Windows LIPs a duk buga-bugu na Windows 7.
  • Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi

    Windows 7

    • Microsoft Windows 7
    • Sansani da ake bukata harshen tushe da Windows 7: Turanci
    • 4.63 Mb na kyautan wuri don janyokaya
    • 15 Mb na kyautan wuri don tsarawa

  • GARGADI: In ana da sirrintawa na BitLocker wanda an tayar, don allah dakatad da shi, kafin ka girka LIP din. Bude Control Panel, zaba System and Security, sannan BitLocker Drive Encryption. Danna akan Suspend Protection.

    Domin akwai kaya da anjayosu daban daban na kwaya-32 da kwaya-64 afgar na Windows 7 LIP, Kafin ka fara janyokaya, ya kamata ka kudura wanne afgar na Windows 7 ka girka: Duba yanda za ka kudura wane afgar na Windows 7 ka girka:

    Danna akan Start mabbali sannan danna mabbalin dama akan kwamfurtarka ka zaba, Properties. Wannan zai fitar da sanarwa mai mussaman gameda kwamfurtarka.
    Duba a cikin sashen na'ura na irin na'ura. Wannan zai amincewa ko Tsallon Sarafin Windows 7 mai kwaya-32 Tsallon Sarrafi ne ko na Tsallon Sarrafin kwaya-64 ne.

    Don a girka tsigar kwayan-32, za ka/ki iya:

    1. Danna mabballin Saukalodi, sai ka/ki Open don ka/ki girka LIP din


    2. ko

    3. Danna mabballin Saukalodi
      • Danna akan Save don ka/ki yi kwafin fayil din zuwa kwamfurtan ka/ki,
      • Yi yawo zuwa wurin fayil din wanda an saukalodin shi sai ka/ki danna-sau biyu akan shi domin ka/ki girka LIP din

    Don a girka tsigar kwayan-64, dole ka/ki yi amfani da zaabi na biyu wanda yake asaman nan.