Harshen BayaniAllo na Microsoft Office
Yi amfani da fassara BayaniAllo ya nuna abubuwa nuni rubutu – kamar maballa, mashiga kuma da akwatuna zance – a wani harshe.
Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.
Nau'i:
1.0
Kwanan Watan Da Aka Wallafa:
2013-03-15
Sunan Fayil:
screentiplanguage_ha-latn-ng_32bit.exe
screentiplanguage_ha-latn-ng_64bit.exe
Girman Fayil:
1.5 MB
1.5 MB
Canja harshe BayaniAllo ya nuna fassaran abubuwan nuni – kamar maɓalla, mashiga kuma da akwatuna zance – a wani harshe kuma ya taimaka mai amfani kewaye aikace-aikacen Microsoft Office da an sa a wani harshe da ba su fahimta ba.
Wasu misali inda ake amfani ne:- Taimakan harshe biyu kuma da harshe mai yawa
- Injiniya mai taimako zai bada goyon baya ma harshuna da ba su fahimta ba
- Mai amfani zai amfani da Office ma 'ɗan lokaci a harshen ƙasar waje ko ma 'ɗan lokaci (mai amfani masu yawo)
- Yin amfani tare da harshen PC
Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi
Windows 7, Windows 8 Release Preview
- Aikacen-aikace da Microsoft Office ya Goyu bayan su:
- Microsoft Office Word 2013, Microsoft Office Excel 2013, Microsoft Office Outlook 2013, Microsoft Office PowerPoint 2013, Microsoft Office OneNote 2013, Microsoft Office Visio 2013, Microsoft Office Publisher 2013
- Ana buƙatan software:
- Mai yiwuwa harshunan Asia ta Gabas da Rubutun Mai wuya buƙatan fayilolin goyon baya an riga. Wannan za a iya gama ta Inda ake sarrafa a ' Zaɓuɓɓukan Jiha da Harshe'.
- A sa wannan saukarwa:
- Danna maɓallin Saukarwa akan wannan shafi.
- Yi ɗaya a waɗannan:
- A fara sawa nan da nan, danna Gudu.
- A ajiye saukarwa zuwa kamfuta ma sawa anjima, danna Ajiye.
- A soke sawa, danna Soke.
A kashe ko a canja Harshen Bayani allo:- Danna maɓallin Fayil Office, zaɓi Zaɓuɓɓuka, zaɓi Harshe kuma saita BayaniHarshenAllo zuwa 'Dace Nunin Harshe?'.
A cire wannan saukarwa:- Daga mashiga Fara, je ka Inda ake sarrafa.
- Danna sau biyu Ƙara/Cire Shiryawa.
- A jerin shiryawa da an sa a yanzu, zaɓi Harshen BayaniAllon Microsoft Office, kuma sa'anan danna Cire ko Ƙara/Cire. In akwatin zance ya nuna, bi umurni ka cire shiryawa.
- Danna E ko To ka tabbata wai kana so ka cire shiryawan.