Trace Id is missing

Internet Explorer 11 (64-bit) domin Windows 7 KAWAI

An kawar da Internet Explorer kuma ba za a sake amfani da ita ba daga ranar 15 ga watan Yuni shekara ta 2022. Idan wani shafi da ka shiga na buƙatar amfani da Internet Explorer, kana iya sake loda ta tare da tsarin IE da ke a cikin Microsoft Edge. Microsoft Edge burauza ce da Microsoft ba da shawarar a yi amfani da shi.

Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.

Saukar
  • Nau'i:

    11.0.0.4

    Kwanan Watan Da Aka Wallafa:

    2021-05-07

    Sunan Fayil:

    EIE11_HA-NG_MCM_WIN764.EXE

    Girman Fayil:

    57.6 MB

      An kawar da Internet Explorer kuma ba za a sake amfani da ita ba daga ranar 15 ga watan Yuni shekara ta 2022.
      Idan wani shafi da ka shiga na buƙatar amfani da Internet Explorer, kana iya sake loda ta tare da tsarin IE da ke a cikin Microsoft Edge. Microsoft Edge burauza ce da Microsoft ba da shawarar a yi amfani da shi.
      Domin ƙarin bayani don kamfanoni ko masu gudanarwar IT game da Internet Explorer 11, kaɗa nan.
  • Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi

    Windows 7 Service Pack 1

    • Kwamfuta/ Processor: Kwamfuta mai proseso 233MHz ko mafi ƙarfi (An yaba proseso na Pentium)
    • Mahardatar kwamfuta: 512MB
    • Gurbin Babban Diraib:70MB
    • Nuni: Babban VGA (800 x 600) or allon kwamfuta mai kyawon tarkace-mafi tsawo mai launuka 256.
    • Kayayyakin aikin kwamfuta: Modem ko haɗin Intanet; Microsoft Mouse, Microsoft IntelliMouse, ko na’urar nunawa da ya dace.
  • Don girka Internet Explorer 11, danna Zazzage, sai a bi umurni a kan allonka.