Trace Id is missing

Kayan Gwaji na Microsoft Office 2016 - Ingilishi

Kayan Gwaji na Microsoft Office yana ƙarfafa gyarawa a cikin ƙarin harsuna.

Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.

  • Nau'i:

    2016

    Kwanan Watan Da Aka Wallafa:

    2016-05-25

    Sunan Fayil:

    proofingtools2016_ha-latn-ng-x64.exe

    proofingtools2016_ha-latn-ng-x86.exe

    Girman Fayil:

    1.1 MB

    1013.7 KB

    Kana so ka bincika sifeli don wani harshe wanda ba a girka ba ta otomatik ta wajen Office? Kana a wuri na daidai. Kayan Gwaji na Microsoft Office ya haɗa cikakken saiti na kayan taskace rubutu da suke samuwa don Office a wannan harshe. Kawai girka kuma sakekunawa Office, kuma kayan taskace rubutu don harshenka sun shirya su fara aiki.
  • Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi

    Windows 7, Windows 8, Windows Server 2008 R2

    Wannan zazzagewa tana yi aiki da waɗannan shirye-shirye:
    • Microsoft Office Excel 2016
    • Microsoft Office OneNote 2016
    • Microsoft Office Outlook 2016
    • Microsoft Office PowerPoint 2016
    • Microsoft Office Word 2016
  • Don girka wannan zazzagewa:

    Girka kayan taskace rubutu:

    1. Zazzage fayil ɗin ta dannanwa maɓallin Zazzage (a sama) da kuma adanawa fayil ɗin a babban kundi ɗinka.
    2. Gudana shirin saita.
    3. A kan shafin Karanta Sharuɗɗan Lasisin Sofwaya na Microsoft, sake duba sharuɗɗan, zaɓi akwatin sa alama na “Danna nan don yarda da Sharuɗɗan Lasisin Sofwaya na Microsoft”, sannan danna Ci gaba.
    4. Wizad na saita yana gudana kuma yana girka kayayyakin taskace.
    5. Bayan girkawar ta kammala, sakekunawa ka’idodin buɗe Office ɗinka.


    Umurnu na amfani: Kawai yi amfani da kayan taskace rubutu yadda kake yi kullum - ya kamata yanzu ka gan su don harshenka da aka girka da sabo. Alal misali, kana iya saita harshen taskace ɗinka zuwa sabon harshen don ka yi amfani da binciken sifeli (idan yana samuwa) - don koyo yanda ake yi wancan, duba Sauya tsakanin harsuna dabam-dabam ta yin amfani da baa na Harshe

    Don cire wannan zazzagewa:
    1. A kan mazaɓa Farawa, nuna zuwa Saittuna sa’an nan kuma danna Wajen Sarrafa.
    2. Danna-sau biyu Ƙara/Cire Shirye-shirye.
    3. A cikin jerin shirye-shirye da aka girka a yanzu, zaɓi Kayan Gwaji na Microsoft Office 2016 - Ingilishi sa’an nan kuma danna Ƙin girka, Cire, ko Ƙara/Cire. Idan wani akwatin zance ya ɓullo, bi umurnun don a cire shirin.
    4. Danna Ee ko TO don tabbatar da cewa kana son cire shiri ɗin.