Trace Id is missing

Microsoft Office Language Interface Pack 2010 – Hausa

Wannan Microsoft Office Language Interface Pack 2010– Hausa yake ba da hadin mai amfani na Hausa na yawancishirye shiryen Microsoft Office 2010.

Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.

  • Nau'i:

    1

    Kwanan Watan Da Aka Wallafa:

    2019-12-20

    Sunan Fayil:

    O14LipHelp-ha-latn-ng.chm

    languageinterfacepack-x64-ha-latn-ng.exe

    languageinterfacepack-x86-ha-latn-ng.exe

    Girman Fayil:

    206.7 KB

    14.8 MB

    13.2 MB

    Wannan Microsoft Office Language Interface Pack 2010 – Hausa yake ba da hadin mai amfani na Hausa na:
    • Microsoft Office Excel 2010

    • Microsoft Office OneNote 2010

    • Microsoft Office Outlook 2010

    • Microsoft Office PowerPoint 2010

    • Microsoft Office Word 2010
  • Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi

    Windows 7, Windows Vista Service Pack 2

    • Tsarin Tsakoni wanda ake bukatarKowane daki ko kwafi mai tsaya-shi kadai na Microsoft Office 2010 wanda yana kunshi da daya ko fiye na afllikashun wadanan: Excel, OneNote, Outlook, PowerPoint ko Word.
    • Bukatu na gurbin diks: Had da gurbi na baban diks mai karfi wanda shirye-shiryen Office 2010 da ake girka suke amfani dashi, ana bukatar 20 megabytes (MB) na gurbin baban diks mai karfi wanda ana samuwa.
  • Don a girka wannan Saukalodin:
    1. Saukalodin LanguageInterfacePack.exe saka a fayil ta hanyar danna Saukalodi mabballi (asama) da kuma ajiye fayil din zuwa ga baban diks mai karfi.
    2. Danna-sau biyu LanguageInterfacePack.exe shirya fayil a kan baban diks mai karfi don a fara shiryen saitisama.
    3. Abi dokoki wanda yake a allon na'ura don a kare wannan girkawa.
    4. Bayan girkawa, fayil na karantani na Microsoft Office 2010 Language Interface Pack ana iya samu a C:\Shirye Fayil\Fayil na Kullum\microsoft rabbabe\OFFICE14\LCID\LIPread.htm
    5. KaraAmfanin Office 2007 da Office 2007 Language Interface Pack ko wanni tsigar wanda ya gabace Office 2010 da Office 2010 Language Interface Pack ba a yarda da shi ba. In ana so a kara amfanin asulin girkawan Office 2007 zuwa Office 2010 da Office 2010 Language Interface Pack ya kamata a:
      • Mara girkan Office 2007 Language Interface Pack
      • Tayar da saiti sama na Office 2010 sai a zaba cikin zabobin kara amfani.
      • In an kare saitin Office 2010, a girka a kuma tsara Office 2010 Language Interface Pack


      • Bada ikon kayan Office na mai amfani:
      • In ba ka iya karanta duka Sirrin Girkawa akan zancen "Microsoft Office Activation Wizard", ko duka sirrin girkawan ba su baje a allon yan da ya kamata ba a lokocin da ake amfani da Microsoft® Office Language Interface Pack 2010, don Allah a cire gwani din sai a canza zuwa ga kayan Hausa domin a tayar da kayan Microsoft Office.


    Jagorai saboda amfani:

    Domin a canza Hadin MaiAmfani zuwa yaren Microsoft Office Language Interface Pack 2010– Hausa, a bi mataki wadanan:

    1. Tayar Mafiso na Microsoft Office 2010 Language Daga Fara\Duka Shirye Shirye\Microsoft Office\Kayan Aikin Microsoft Office mazabar.
    2. Akarkashi Zaba Baje da Yarukkan Taimako, akarkashi Yaren Bajewa zaba yare da aka bukatar sa'anan a danna akan Yi Saiti kamar Asuli mabballi.
    3. Akarkashi Zaba Yarukkan Gyara Rubutu, zaba yare da aka bukatar sa'anan a danna akan Yi Saiti kamar Asuli mabballi.
    4. Danna TO mabballi.

    Saittunan yare wanda an zaba za su fara aiki a wani lokaci in an fara yanayin Office.
    Lura: Ba za a iya canza taimako zuwa yaren Microsoft Office Language Interface Pack 2010– Hausa. Taimako zai kasance a yaren asulin girkawa kowane lokaci.
    Kowane lokaci a yi saitin baje taimako acikin jerin saukakasa zuwa ga asulin yare.

    Don a cire wannan kayan saukalodi:
      A bi mataki wadannan a Gidan Windows XP ko Tsigar Na Zurfin Ilimi:
    1. Akashe duka shirye shirye.
    2. Danna-sau biyu Kara ko Cire Shirye shirye Alamar a cikin Wajen Tsaraffawa na Windows.
    3. Danna Microsoft Office Language Interface Pack 2010 a cikin Shirye shirye wanda an girka na yanzu akwati, sai a danna Acire mabballi.
    4. A bi dokoki wanda ake nuna a allon na'ura.

      A bi mataki wadannan a Windows Vista ko Windows 7:
    1. Akashe duka shirye shirye.
    2. Danna-sau biyu Shirye shirye da Wurare alama a Windows Wajen Tsaraffawa.
    3. A cikin MaraGirka ko A Canza wani Shirye zabi, danna Microsoft Office Language Interface Pack 2010– Hausa a cikin Shirye shirye wanda an girka na yanzu Akwati, sai a zaba Maragirka zabi.
    4. A bi dokoki wanda ake nuna a allon na'ura.



    Idan ba za ka iya duba ƙunshiyar fayilin CHM bayan sauke shi ba, za ka iya aiwatar da matakan da suke tafe waɗanda za su ba ka damar duba ƙunshiyar :
    1. Buɗe aljihun foldar da ka zazzage fayilin CHM a ciki.
    2. Danna dama a kan CHM da kuma daga mashigar da ta bayyana, zaɓi Abubuwan aiki.
    3. A cikin Babban maɓalli, Danna maɓallin Buɗewa sannan kuma a danna maɓallin TO.
    4. Danna sau biyu a kan fayilin CHM kuma yanzu za ka sami damar ganin ƙunshiyarsa.